Adam A. Zango, jarumi a masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, ya angonce tare da sabuwar amaryar sa a karo na shida cikin shekara 13. Zango ya angonce da wata... [Read More]
Majiyarmu HausaM ta yi kokarin kawo muku wani binciken masana da suka gabatar wanda ke nuna jerin kasashen duniya guda biyar wadanda suka fama da kuncin rayuwa da kuma... [Read More]
Hukumar yaki da yiwa tattalin arzikin kasa ta'annati ta kwace, na wucin gadi, katafaren Otal din biliyan N1bn da wani gida na miliyan N500m daga hannun tsohon kakakin tsohon... [Read More]
A yau, Litinin, hukumar yaki da yiwa tattalin arzikin kasa ta’annati (EFCC) ta gurfanar da tsohon ministan wutar lantarki, Muhammad Wakil, da wasu mutane 4 gaban mai shari’a... [Read More]
Wata Mata da yayanta guda biyar sun yi mutuwar ban tausayi a gidansu dake layin Akpata cikin karamar hukumar Egor na jihar Edo, a sakamakon hayakin na’urar bada wuta, wato... [Read More]
1234...789»

Categories

Blogroll


XtGem Forum catalog