Anyi Jana'izar mutane sama da talatin da wasu 'yan bindiga suka kashe a kauyen Birani dake karamar hukumar mulki ta Zurmi a jahar Zamfara .

Da yamancin jiya ne wasu yan bindiga suka kai mummunan hari a kauyen Birani dake cikin karamar hukumar mulki ta Zurmi dake...