Happy Birthday to you Jaruma Mansurah Isah.

A yau ne jaruma Mansurah Isah take bikin murnan zagayowar ranar haihuwanta wato Birthday nata.



Mansurah Isah dai dayace daga cikin jaruman da tauraruwarsu ta haska a baya ta bada gudun mawa sosai wajen ganin masana,antar ta shirya fina-finan Hausa ta cigaba.

Jarumar dai tayi aure ne tun kafin tauraruwar ta ta dushe ta auri daya daga cikin fitaccun jaruman Fina-finan Hausa Wato Sani Musa Danja.



Wanda yanzu haka ta haifa masa yara guda hudu maza da mata.

Dan haka muna dayata murnan zagayowar ranar haihuwanta Allah ya albarkaci rayuwata yasa tayi tsawoncin kwana Ameeen.