Assalamu alaikum masoya wannan shafi yauwa munkawo muku wakar auren maryam da sagir Wanda shahararrun mawaka guda takwas suka yi gangami suka rerota A bikin sagir da maryam kar najaku danisa ga list din mawakan 1-hamisu breaker 2-abubakar dada 3-saniyo m inuwa 4-farouq m inuwa 5-abdul smart 6-sagir 7-salisu yaro 8- Domin saukar da da wakar akan masarrafin ku na hannu saiku shiga rubutunda ke kasa

Source: Download Now