Showing posts tagged:
"Nigeria"

Hukumar yaki da yiwa tattalin arzikin kasa ta'annati ta kwace, na wucin gadi, katafaren Otal din biliyan N1bn da wani gida na miliyan N500m daga hannun tsohon kakakin tsohon... [Read More]
A yau, Litinin, hukumar yaki da yiwa tattalin arzikin kasa ta’annati (EFCC) ta gurfanar da tsohon ministan wutar lantarki, Muhammad Wakil, da wasu mutane 4 gaban mai shari’a... [Read More]
Wata Mata da yayanta guda biyar sun yi mutuwar ban tausayi a gidansu dake layin Akpata cikin karamar hukumar Egor na jihar Edo, a sakamakon hayakin na’urar bada wuta, wato... [Read More]
Dakarun sojin Najeriya sun kama wani kasurgumin dan bindiga dan Fulani a karamar hukumar Guma na jihar Benuwe, garin da ake yawan samun tashin tshina a jihar, kamar yadda... [Read More]
Mun samu labari daga Jaridun kasar nan cewa Ngozi Okonjo-Iweala wanda ita ce Ministar kudi a lokacin tsohon Shugaban kasa Goodluck Jonathan ta bayyana irin wawason da yaran... [Read More]
Back to Blog Posts
123»

Categories

Blogroll

Lamborghini Huracán LP 610-4 t